<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Albarkacin Allah 'Na Zuwa LW295</title>
<lyrics>[V1]
 1) Albarkacin Allah 'na zuwa
 Kamar dai a ke yin ruwa
 Bisa ga baiwa da bawa,
 Bisa kan mutane duk.

[V2]
 KORUS
 Albarkacin Allah,
 Albarkacin Allah 'na zuwa
 Kamar dai a ke yin ruwa
 Bisa kan duniya duk.

[V3]
 2) Albarkacin Yesu 'na zuwa,
 Yadda kuwa Allah ya ce,
 Ga wanda ya ba da gaskiya,
 Ga wanda ya yarda da shi.
 Korus

[V4]
 3) Albarkacin Ruhu Mai Tsarki
 Shi kasance tare da mu
 Har zukata duka su cika
 Da iko da ƙaunar Yesu.
 Korus</lyrics>
<hymn_number>295</hymn_number>
</song>